HIBAF 2025 Interviews

Conversations That Shape Culture

In-depth discussions with authors, artists, scholars, and cultural leaders driving the Hausa literary and arts movement forward.

✦ Featured
Ilimi Na Da Muhimmanci Wajen Samar Da Zaman Lafiya Cikin Al'umma. | Sheikh Ahmad Gumi #HIBAF25
HIBAF · 2025

Ilimi Na Da Muhimmanci Wajen Samar Da Zaman Lafiya Cikin Al'umma. | Sheikh Ahmad Gumi #HIBAF25

Sheikh Ahmad Gumi ya danganta gina zaman lafiya da ingantaccen ilimi. Ya jaddada cewa ilimi na taka muhimmiyar rawa wajen rage rikice-rikice da samar da zaman lafiya cikin al'umma.

Watch on YouTube

2025 Interviews

8 videos
Yadda Bori Ya Sauya da Zamani | Ado Usman Fanisau #HIBAF25
HIBAF · 2025

Yadda Bori Ya Sauya da Zamani | Ado Usman Fanisau #HIBAF25

Ado Usman Fanisau ya bayyana cewa wasu al'adu da dabi'u kamar bori sun canza da zamani, kuma fahimtar su na buƙatar ilimi da tattaunawa. Ya nuna cewa zamanantar da ilimi da shirya bitoci na taimakawa wajen kawar da ruɗani da ƙara fahimta a cikin al'umma.

Watch on YouTube
Bambanci Tsafi da Sihiri a Al'adar Hausa | Mustapha Sa'idu Abubakar #HIBAF25
HIBAF · 2025

Bambanci Tsafi da Sihiri a Al'adar Hausa | Mustapha Sa'idu Abubakar #HIBAF25

Mustapha Sa'idu Abubakar ya yi bayani kan bambanci da alaƙar da ke tsakanin tsafi, sihiri, da addinin Musulunci a cikin al'adar Hausa. Ya bayyana tushen su daga zamanin maguzanci ne, tare da fayyace inda addini ya ja layi tsakanin abin da ya halatta da abin da bai halatta ba.

Watch on YouTube
Kira ga 'Yan Jarida da su Riƙa Bayar da Rahoto Cikin Gaskiya | Nathaniel Bivan #HIBAF25
HIBAF · 2025

Kira ga 'Yan Jarida da su Riƙa Bayar da Rahoto Cikin Gaskiya | Nathaniel Bivan #HIBAF25

A wannan tattaunawa, Nathaniel Bivan ya bayyana muhimmancin yin aikin jarida da gaskiya da adalci. Ya yi kira da yan jarida da su rika bayar da rahoto cikin tsari, tare da kauce wa nuna son rai ko ƙyamar wani ɓangare.

Watch on YouTube
Rawar da Iyaye da Al'umma ke Takawa Wajen Inganta Tsaro | Samuel Aruwan #HIBAF25
HIBAF · 2025

Rawar da Iyaye da Al'umma ke Takawa Wajen Inganta Tsaro | Samuel Aruwan #HIBAF25

Samuel Aruwan ya yi bayani kan rawar da iyaye, shuwagabanni, da ƙungiyoyin al'umma ke takawa wajen ingantar da tsaro. Ya jaddada muhimmancin tarbiyya da haɗin kai wurin kawo zaman lafiya a cikin al'umma.

Watch on YouTube
Northern Stories Are Not One Story | Hassana Maina Speaks at #HIBAF25
HIBAF · 2025

Northern Stories Are Not One Story | Hassana Maina Speaks at #HIBAF25

Hassana Maina spoke on the importance of documenting our lived experiences with honesty and reflection, emphasizing that Northern stories are diverse, layered, and non-homogeneous. She highlighted the need to embrace our differences as strength and ensure that multiple narratives are authentically represented.

Watch on YouTube
The Ways Art Keeps Ancient Civilizations Alive | Native Maqari at #HIBAF25
HIBAF · 2025

The Ways Art Keeps Ancient Civilizations Alive | Native Maqari at #HIBAF25

Native Maqari explains how art and performance help preserve knowledge and culture. He pointed out that even though we do not know exactly how ancient civilizations sounded or lived, art allows us to understand their existence and achievements.

Watch on YouTube
Saurari Karin Bayani da Malamar Aji, Aisha Falke Tayi Mana Akan Hausa a Kafafen Sada Zumunta
HIBAF · 2025

Saurari Karin Bayani da Malamar Aji, Aisha Falke Tayi Mana Akan Hausa a Kafafen Sada Zumunta

Malamar Aji Aisha Falke ta yi bayani kan amfanin harshen Hausa a kafafen sada zumunta da kuma yadda ake kiyaye shi a zamanin yanzu.

Watch on YouTube